ha_tq/1jn/02/04.md

264 B

Wane irin mutum ne wanda ke cewa ya san Allah amma ba ya ajiye dokokinsa?

Wanda ya ce ya san Allah amma ba ya ajiye dokokinsa, maƙaryaci ne.

Ta yaya mai bi ya kamata ya yi tafiyarsa?

Mai bi ya kamata ya yi tafiyarsa kamar yadda Yesu Almasihu ya yi tafiya.