454 B
454 B
Wane saƙo ne daga wurin Allah da Yayaha sanarwa makarantarsa?
Yahaya na sanad da saƙo cewa Allah shine haske, a cikin sa kuma babu duhu ko kaɗan.
Menene Yahaya ya ce game da mutumim da ya ce wai yana zumunci da, Allah amma yana tafiyarsa a duhu?
Yahaya ya ce wannan irin mutum maƙaryaci ne kuma baya aikata ayukkan gaskiya.
Domin waɗanda suke tafiya a haske, menene ya ke wanke zunubansu?
Jinin yesu shi ya ke wanke su daga dukan zunubi.