ha_tq/1jn/01/01.md

307 B

Menene Yahaya ya ce ke daga farko?

Yahaya ya ce Kalmar Rai ya fara ne daga farko.

Ta wace hanya ne Yahaya san game da kalmar Rai?

Yahaya ya ji, ya gani, ya dudduba, ya kuma riƙe Kalmar Rai.

A ina ne Kalmar Rai take kafin a bayyana wa Yahaya?

Kalmar Rai na tare da Uba kafin a bayyana wa Yahaya.