ha_tq/1co/15/47.md

306 B

Daga ina ne mutum na farko da na biyun sun fito?

Mutumin farkon daga turbaya ya fito, wato na duniya. Mutum na biyun daga sama yake.

Muna ɗauke da jikin wanene, kuma za mu kasance da jikin wanene?

Kamar yadda muke ɗauke da jiki mai kamannin turbaya, haka ma zamu kasance da kamannin mutumin sama.