ha_tq/1co/15/40.md

314 B

Akwai wasu irin jikina na samai?

Akwai kuma jikina na samaniya da jikina na duniya.

Rana, da wata, da taurari za su yi rabo cikin ɗaukaka ɗaya?

Akwai ɗaukaka ɗaya na rana, da kuma wani ɗaukakar irin ta wata, da kuma wata ɗaukaka irin ta taurari kuma wani tauraron ya bambanta da wani wata a ɗaukaka.