ha_tq/1co/15/31.md

119 B

Menene Bulus ya ce za su iya yi idan ba a ta da matattu ba?

Bulus ya ce, "bari mu ci mu sha, domin gobe zamu mutu."