Menene Bulus ya ce ya yi a loƙacin da ya isa mutum?
Bulus ya ce a loƙacin da ya isa mutum ya bar halayen kuruciya.
Wane abubuwa uku ne zai ragu, kuma wani uku ne a ciki babba?
Bangaskiya, da gabagadi mai zuwa, da kuma kauna, amma duk mafi girma a cikinsu ita ce ƙauna.