ha_tq/1co/12/30.md

197 B

Menene Bulus ya ce zai nuna wa masubi na Korontiyawa?

Ya ce zai nuna masu wata hanya mafificiya.

Menene Bulus ya na ce wa masubi na Korontiyawa su nema?

Ya ce masu su nema baiwa mafi girma.