ha_tq/1co/12/21.md

299 B

Za mu iya rayu ba tare da sauran gabobin jiki da sun zama da dan daraja?

A'a. Gabobin da ake gani kamar raunannu su ne masu muhimmanci.

Menene Allah ya yi wa gabobin jikin tare da waɗanda suke da dan daraja?

Allah ya hada gabobin tare, ya kuma bada mafificiyar martaba ga waɗanda sun rasa.