ha_tq/1co/12/12.md

152 B

Cikin menene aka yi wa dukka masubi baftisma?

Ta Ruhu ɗaya aka yi wa kowa baftisma cikin jiki ɗaya, kuma dukan mu kuwa an shayar da mu Ruhu ɗaya.