ha_tq/1co/12/09.md

265 B

Menene wasu baiwar da Ruhu ke bayarwa?

Wasu baiwar su ne bangaskiya, baiwar warkarwa, ayyukan iko, annabci, baiwar bambanta ruhohi, harsuna dabam dabam da kuma fassarar harsuna.

Wanene ke zaɓa baiwar da zai ƙarba?

Ruhun na ba wa kowa baiwa yadda ya zaɓa.