ha_tq/1co/12/01.md

335 B

Game da menene Bulus ya na so masubi na Korontiyawa su sani?

Bulus ya na so su san game da baye bayen Ruhu Mai Tsarki.

Menene wanda ke magana ta wurin Ruhun Allah ba ya iya faɗa?

Ba ya iya ce, "Yesu la'ananne ne."

Ta yaya ne mutum zai ce, ""Yesu Ubangili ne"?

Mutum na iya ce, "Yesu Ubangili ne," ta wurin Ruhu mai Tsarki.