ha_tq/1co/10/31.md

211 B

Menene za mu yi domin ɗaukakar Allah?

Mu yi komai, tare da ci da sha ga ɗaukakar Allah.

Don menene ba za mu ba wa Yahudawa ko Helenawa laifi ko ikilisiyar Allah?

Kada mu ba su laifi domin su sami ceto.