ha_tq/1co/10/20.md

499 B

Ga wanene marasa bangaskiya da al'ummai suke mika hadayarsu?

Suna mika waɗannan abubuwa ga aljannu ne ba Allah ba.

Tun da Bulus ba ya son masubi na Korontiyaa su yi tarayya da al'janu, menene ya faɗa masu cewa ba za su iya yi ba?

Bulus ya ce masu ba zasu sha daga kokon Ubangiji su kuma sha na Al'janu ba, ba za suyi zumunta a teburin Ubangiji su kuma yi a na Al'janu ba.

Menene muke kasadarsa idan mu na matsayin masubin Ubangiji muna kuma tarayya da al'janu?

Muna sa Ubangiji ƙishi.