358 B
358 B
Don menene abubuwan su na faruwa kuma don menene ana rubutawa?
Sun faruwa a matsayin misalai a garemu kuma an rubuta su domin gargadinmu.
Akwai wani gwaji da ya taba faruwa da mu?
Babu gwajin da ya same mu wanda ba a saba da shi ba cikin dukan mutane.
Menene Allah ya yi domin ya sa mu jimre gwaji?
Ya tanada hanyar fita domin mu iya jimre gwaji.