ha_tq/1co/10/01.md

360 B

Menene wasu abubuwan da ubannensu sun yi a zammanin Musa?

Duka suna ƙarƙashin gajimarai kuma sun bi ta cikin teku. Dukansu an yi masu baftisma cikin gajimarai da kuma teku, kuma dukansu sun ci abincin ruhaniya iri ɗaya, kuma dukansu sun sha abin sha na ruhaniya iri ɗaya.

Wanene ɗutsen ruhaniya ne ya bi ubannensu?

Almasihu ne ɗutsen da ya bi su.