ha_tq/1co/07/25.md

179 B

Don menene Bulus ya gan cewa yayi kyau wa na mijin da bai taba yin aure ba ya zauna ba aure?

Bulus ya gan cewa saboda hargitsi da ke zuwa, ya yi kyau mutum ya zauna babu aure.