ha_tq/1co/07/15.md

125 B

Menene mai bi zai yi idan abokin aurensa da ba mai bi ba ya tafi?

Mai bin ya bar abokin aurensa da ba mai bi ba ya tafi..