ha_tq/1co/07/08.md

8 lines
262 B
Markdown

# Menene Bulus ya ce na da kyau wa gwamraye da mutanen da ba su yi aure ba su yi?
Bulus ya ce na da kyau su zauna ba aure.
# A wane yanayi ne ya kamata marasa aure da gwamraye za su yi aure?
Su yi aure indan suna kuna da sha'awa kuma ba za su iya kama kansu.