ha_tq/1co/06/16.md

184 B

Menene ke faruwa a loƙacin da wani ya hada kansa da karuwa?

Ya zama jiki ɗaya da ita.

Menene na faruwa a loƙacin da wani ya hada kansa da Ubangiji?

Ya zama ruhu ɗaya da shi