ha_tq/1co/06/09.md

465 B

Wanene ba zai gaje mulkin Allah ba?

Marasa adalci masu fasikanci, da masu bautar gumaka, da mazinata, da karuwai maza, da masu ludu, da barayi, da masu zari, da mashaya, da masu zage-zage, da 'yan damfara - ba za su gaji Mulkin Allah ba.

Menene ya faru da masubi na Korontiyawa waɗanda suka yi rashin adalci?

An tsarkake su, an mika su ga Allah, an mai da tsayuwar su dai-dai a gaban Allah a cikin sunan Ubangji Yesu Almasihu, kuma ta wurin Ruhun Allahnmu.