ha_tq/1co/04/14.md

232 B

Don menene Bulus ya rubuta waɗannan abubuwa wa masubi na Korontiyawa?

Ya rubuta su domin ya yi masu gyara kamar ƙaunatattun yayansa.

Wanene Bulus ya ce wa Korontiyawan su yi koyi da shi?

Bulus ya ce masu su yi koyi da shi.