ha_tq/1co/04/06.md

248 B

Don menene Bulus ya sa waɗannan ka'idodi a kansa da kuma Afollos?

Bulus ya yi wannan ta dalilin masubi na Korontiyawa domin su koya ma'anar maganar nan cewa, "kada ku zarce abin da aka rubuta," domin kada wani ya nuna fifiko ga wani akan wani.