ha_tq/1co/04/01.md

227 B

Ta yaya ne Bulus ya ce Korontiyawa su ɗauke shi da abokan aikinsa?

Korontiyawa su ɗauke su kamar bayin Almasihu da kuma wakilan ɓoyeyyar gaskiyar Allah.

Menene ake buƙata a waƙilai?

Dole waƙilai su zama amintattu.