ha_tq/1co/02/12.md

201 B

Menene dalili ɗaya da Bulus da waɗanda suke tare da shi suka ƙarbi Ruhu wanda ke daga Allah?

Sun karba Ruhun da ya zo daga wurin Allah, domin su san abubuwan da aka bamu a sake daga wurin Allah.