ha_tq/1co/02/03.md

200 B

Don menene ana kwatanta kalmomin Bulus da wa'azinsa da Ruhu da iko a maimakon kalmomi masu hikima da ɗaukar hankali?

Saboda kada bangaskiyarsu ta zama cikin hikimar mutane, amma cikin ikon Allah.