326 B
326 B
Ta yaya ne Bulus ya zo wa Korontiyawa a loƙacin ya yi wa'azin ɓoyeyyar gaskiyar Allah?
Bulus bai zo da gwanintar magana ko hikima a loƙacin da yi shelar ɓoyayyar gaskiyar game da Allahba.
Menene Bulus ya so ya sani a loƙacin da ya na cikin Koronti?
Bulus ya so kada ya san komai sai dai Yesu Almasihu, gicciyayye.