ha_tq/1co/01/30.md

325 B

Don menene masubi su na cikin Almasihu Yesu?

Masubi su na cikin Almasihu Yesu domin abinda Allah ya yi.

Menene Almasihu Yesu ya zama mana?

Ya zama mana hikima daga Allah-adalcinmu, da tsarkinmu da fansarmu.

Idan za mu yi fahariya, ga wanene za mu yi fahariya?

Bari mai yin fahariya, ya yi fahariya cikin Ubangiji.