ha_tq/1co/01/26.md

319 B

Su nawa ne waɗanda suke da hikima ta ma'aunin mutane ko iko ko na haifuwa ta sarautan da Allah ya kira?

Allah bai kira waɗanda suke haka dayawa ba.

Don menene Allah ya zaɓa abubuwan wauta na duniya da abin da ke mugun a duniya?

Allah ya zaɓi abubuwan da suke wofi na duniya domin ya kunyatar da masu hikima.