ha_tq/1co/01/20.md

242 B

Ga menene Allah ya juya hikimar duniya?

Allah ya juya hikimar duniya zuwa wauta.

Don menene Allah ya so ya ceci waɗanda suka gaskanta ta wurin wautar wa'azin?

Ya gamshi Allah ya yi haka domin duniya cikin hikimarta bata san Allah ba.