ha_tq/1co/01/18.md

212 B

Menene wa'azin gicciye ga waɗanda su na mutuwa?

Wa'azin gicciye wauta ne ga waɗanda su na mutuwa.

Menene wa'azin gicciye a cikin waɗanda Allah ke cetowa?

Ikon Allah ne a cikin waɗanda Allah ke cetowa.