ha_tq/1co/01/12.md

169 B

Menene Bulus na nufi da tsattsaguwa?

Bulus na nufin: kowannen ku na cewa, " Ina bayan Bulus," ko " Ina bayan Afollos," ko "Ina bayan Kefas," ko "Ina bayan Almasihu."