ha_tq/1co/01/07.md

220 B

Menene ikilisiyar Koronti bata rasa ba?

Basu rasa wata baiwa ta ruhaniya.

Don menene Allah zai karfafa ikilisiyar Koronti har zuwa karshe?

Zai yi haka saboda ku zama marasa aibi a ranar Ubangijinmu Yesu Almasihu.