ha_tq/1co/01/04.md

127 B

Ta yaya ne Allah ya sa Ikilisiya a Koronti arziki?

Allah ba su arziki ta kowace hanya, cikin dukkan magana da dukkan ilimi.