ha_tq/1co/01/01.md

282 B

Wanene ya kira Bulus, kuma an kira shi ya zama menene?

Yesu ya kira Bulus domin ya zama manzo.

Menene Bulus ya so Ikilisiyar Koranti ta ƙarba daga Allah Ubanmu da kuma Ubangiji Yesu Almasihu?

Bulus ya so su sami alheri da salama daga Allah Ubanmu da Ubangiji Yesu Almasihu.