ha_tq/1ch/29/16.md

251 B

akan menene Allah ya ke ji dadi idan ya karanci zuciya mutm?

Yahweh yana jin dadi idan ya karanci zuciyar mutumin da ke da tsarki.

Menene ya sa Dauda ya farin ciki da muatanen waddan da ke nan?

yana farin cikin domin sun bayar da yaddar ransu?