ha_tq/1ch/28/20.md

298 B

Menene dalilin da yasa Dauda ya alkawarta ma solomon a game da cewa Yhaweh na nan tare da shi har zuwa karshen aikin?

Yahweh ba zai rabu da shi ko kuma ba zai bar shi har sai aikin ginin gidan Yahweh ya kare.

Menene shugabanin da jama'ar za su yi?

Suna nan a shirye su bi ummurnin Sulamanu.