ha_tq/1ch/28/11.md

136 B

Menene amfani wuraren ajiyar da ke a gidan Allah da kuma taskokin sa?

Wuraren ajiyar da kuma taskokin na ajiye tsarkakakkun abubuwa.