ha_tq/1ch/28/08.md

185 B

Idan dukan jama'a za su yi biyayya da Umurnin Yahweh, menene zai faru da ƙasar su?

Za su sami dukan abu mai kyau har sai sun bari a matsayin gadonsu ga yayan su bayan su har abada.