ha_tq/1ch/28/06.md

158 B

Menene Yahweh yace za yi wa solomon ida har ya tsaya ya kuma bada kai da kuma biyayya da umurnin sa?

Yahweh ya ce zai kafa mulkin masauratar sa har abada.