ha_tq/1ch/28/02.md

164 B

Menene dalilin daya sa Allah ya ce Dauda ba zai gina haikali da suna sa ba?

Allah ya ce haka ne saboda Dauda mutumin yaƙine kuma ya zubar da jini da hannun sa.