ha_tq/1ch/26/29.md

141 B

A kan menene Kenaniah ke da iko da shi da yayansa a matasyin sa alƙali na Israila?

An sa su zama hakimai da alkalai domin sha'anin waje.