ha_tq/1ch/26/26.md

186 B

Da wanne dalili ne ake kwaso waɗansu ganima daga wurin yaƙi wanda ake ba Dauda da kuma manyan jaruman?

Suna miƙa wadansu ganima da ka samo wajen yaƙi do a jiye wa a gidan Yahweh.