ha_tq/1ch/25/01.md

351 B

Menene 'ya'yan Asaf, Heman, da na Jeduthun suke yi da garaya, molo da kuma kuge?

Waddannan mutane sun yi anabci da garaya, molo da kuma kuge.

Don menene 'ya'yan Yedutum su ke hura garaya?

Suna kaɗa garaya don nuna godiya da yabo ga Yahweh.

Menene Allah ya ba Hemman don a girmama shi?

Allah ya ba shi yaya maza sha hudu da kuma mata ukku.