Suna yabonsa kowace safiya da kuma yamma , a lokacin da suke ƙona hadaya, a raanar asabar , da kuma lokacin bikin ketarewa.