Haruna da iyalinsa an za be su su tsarkake wuri mai tarki, yin hadaya ga Yahweh, yi masa hidima, albarkatar mutane da suna Yahweh.