Ya raba su kashi biyu da zasu riƙa lura da aikin gidan Yahweh, alƙallai da mahukunta, matsara, da kuma suaran masu yabon Allah da kayan ƙiɗa.