ha_tq/1ch/22/11.md

149 B

Yaya ne Dauda ya faɗa wa solomon ya yi lura?

Ya fada ma Solomon cewa ya yi biyayya da Umurni da kuma dokokin Yahweh da ya ba Musa a kan Israila.