ha_tq/1ch/22/06.md

172 B

Menene dalilin dayasa Dauda ya ke cewa ya umurce Solomon ya gina gidan Yahweh?

Dauda ya fada masa haka ne domin ba zai iya gina gidan ba saboda jinin da hannunsa zubar.