ha_tq/1ch/21/13.md

254 B

Wane horo daya daga cikin ukkun ne Dauda ya zaɓa?

Ya zaɓi kwana ukku na takobin Yahweh.

Menene sakamakon zaɓin da Dauda ya yi?

Yahweh ya turo ma mutanen mutuwa, yahweh ya aiko da malaikan hallakarwa Yerusalem, amma Yahweh ya changer zuciyarsa.